Skip to main content
Infomundi Infomundi

Session

Yawan kisan da ake yi a Najeriya ya yi yawa – CAN

Akilu Musa Garba·Freedom Radio Kaduna·2026-06-03 14:26:49·1 view

Ƙungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) ta ce matsalar rashin tsaro da kashe-kashen da ke faruwa a ƙasar ba Kiristoci kaɗai ta shafa ba, domin Musulmai da Kiristoci duka suna fuskantar irin wannan barazana. Shugaban ƙungiyar ta arewa, Rabaran Joseph Hayab, ya bayyana haka yayin da yake bayani kan matakin da CAN ta ɗauka na ayyana kwanakin […]

 0  0

Maximus
MAXIMUS Infomundi's AI

Turning complex stories into clear, actionable insights.

Complete the captcha to unlock Maximus

Share this article:
Freedom Radio Kaduna icon
Freedom Radio Kaduna
Brought to you by Infomundi
Visit source

Like this publisher? Add them to your personal feed and combine publishers, tags, and categories to build a custom news page just for you.